Assalamualaikum fatan kuna lafiya, bayan mun dan kwashe kankanin kwanaki baya babu post tom in Allah yayarda ayau muna dauke maku da yadda zaku samu kyautar 100 katin waya daga kamfanin lacasera.

Shin ko kunsan cewa a jikin kowanne goran lemun lacasera da kuke sha akwai kyautar katin waya na 100 wanda yake shiga kawanne irin layi kama daga kan,  MTN, AIRTEL, GLO, ETISALAT 


YADDA ZAKU SAMU KATIN WAYAN


Izan ku ka sayi Lacasera na 100 Naira sabon fitowa na wannan shekarar zaku gan goransa launin rawaya (yello)

Bayan kun shanye lemun sai ku duba murfin goran zaku ga wasu rubutu, ku kwafe rubutun ku turawa 20055 ta message.

Bayan kun tura zasu turo maku da wani sako sai ku zabi 1 zasu cire 10 naira a account naku.

Watom zasu ciri 10 naira su turomaka 100 naira ta layinka, kungan izan zaku sayi kati sai ku hutar da kanku, kawai ku sayi laCaseran 100 bayan kun zuka kuma ku samu kyautar 100 


Post a Comment

 
Top